80s toys - Atari. I still have
sanarwa ALLON SANARWA
Barka da zuwa shafin NASS.COM.NG masuburbudan Wakoki, taskar kida,koramar videos, lambun fadakarwa, kogin Annashwa ku kasance da mu a koda yaushe don sheke wa zuciyoyinku,kunnuwanku hadi da idanuwanku nishadi
bincike SEARCH POST
sanarwa CATEGORIES
Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - Shuraihusman@gmail.com

Martanin Adam A Zango - Dalilina na Barin Buhari Na komawa Atiku
Sat 9-Feb-2019481 views

Bayan kowa ya gani a ranar alhamis da ta gabata 07/01/2019 ne ya shedar da hakan na komawarsa bayan yaga comments da videos na yan uwan abokanan sana'arsa da Sunkayi masa na chanza sheka zuwa pdp. Ga jawabin jarumin

" farko mutane su sani cewa na fadi duk masu bibiyata a social media cewa ni ba dan siyasa bane ni dan fim ne a karkashin kannywood. Saboda haka na dade ina baiwa apc gudumuwa amma babu wani abin a yaba da ankayimin babu wanda ya taba Bani kudi a wannan tafiyar wanda sanin kowane nayi wakoki da bidiyo yi na bada gudumuwa ga tafiyar Shugaban kasa muhammadu buhari.

Shi buhari din bai sanin ba, el-rufai bai sanin ni ba, Ganduje ban sani ba basu san kowa ne ni ba. Idan na fadi hakan nasan jama'a zasuyi mamaki duk irin yadda na bada gudumuwa tun 2015 zuwa yanzu abinda nake so ku lura da shin ka taba ganin hotun adamu zango da buhari ? Ka taba ganin Adamu zango da ganduje ? Shin ka taba ganin hotun adam Zango da el- rufai duk baka taba gani ba. To babban dalilina na barin tafiyar muhammadu buhari shine irin wulakanci da ankayi min wanda shine naga bazan iya jure wannan wulakanci ba shiyasa na koma inda ake ganin girmana da mutuntani,sa'a nan ni buhari baiyimin komai ba.

Bugu da kari na kashe kusan biliyan biyu a fatiyar buhari wanda ba kowa yasan nayi hakan ba. Wanda da komawata inda atiku ya tarban cikin nishadi da farin ciki. Sai kuma magana ko gargadi ga apc akan yan kannywood da suke tare da ku kasan cewa wasu fa sunayinku ne dan kudi wasu kuma ba dan kudi ba ne" .




ABOUT THE AUTHOR
shuraih 99%Su nana shuraih Usman inkiya shuraih 99% Mazaunin jihar Nasarawa karamar hukumar keffi ,angwan tsohuwar kasuwa . I'm guru at wepdesign, Wapmasters I like reading novels But my Ambition is computer science<
9JA MUSICS
G Bright Come To VIP G Bright Come To VIP

2019-12-20 | views
jadon skales-for me jadon skales-for me

2019-11-18 | views
Spanky-pino babynss.com.ng Spanky-pino babynss.com.ng

2019-11-18 | views
ISLAMIC MP3
Suratul Ikhlas - fast recitation Suratul Ikhlas - fast recitation

2019-01-27 | views
suratul fatiha suratul fatiha

2019-01-19 | views
INSTRUMENTAL
light overtures light overtures

2019-01-20 | views
DO ME - psquare DO ME - psquare

2019-01-19 | views
TRENDING POST



© NASS.COM.NG
wepsite designe by Shuraih 99%